dan wasan kwallon kafa: Yana nufin mutum mai lasisin buga kwallo a fadin duniya ko kuma a farfajiyar yankin da yake bugawa, ko kuma mutumin da yake bugawa domin samun lasisin zama dan kwallo, dan kwallo na da matukar zimma ta yadda ya kasance mai atisayi tukuru domin ganin cewa ya samu rashin gajiyan buga kwallon. 'Yan kwallo kuma sun karkasu gida daban-daban a cikin fili yayin buga kwallo kamar haka.

  • Mai tsaron raga
    Ƙungiyar piers
    Mai tsaran gida(G.K)
  • Mai kare gida(D.F)
  • Mai sarrafa tsakiya(M.D.F)
  • Mai kai hari (C.F)
ɗan wasan ƙwallon ƙafa
sana'a da sana'a
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na ɗan ƙwallo, competitive player (en) Fassara da mutumin da ke da alaƙa da ƙwallon ƙafa
Bangare na ƙungiyar ƙwallon ƙafa da tawagar ƙwallon ƙafa
Sutura kayan ƙungiyar ƙwallon ƙafa
Wasa ƙwallon ƙafa
ISCO-08 occupation class (en) Fassara 3421 da 3421
Kungiyar yan wassan kwallon kafah na brazil
dan wasan kwallo kafa

Kowanne dan kwallo a filin kwallo na tsayawa ne tsayin daka domin ganin cewa ya aikata aikin shi domin samar da kuma ingantacciyar nasara ga ilahirin tawagar tasu.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. "OVERVIEW OF PROPERTIES". beIN Sports. Archived from the original on 19 October 2016. Retrieved 16 November 2016. Unknown parameter |deadurl= ignored (|url-status= suggested) (help)