Jump to content

Ali Abdelghany

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ali Abdelghany
Rayuwa
Haihuwa Kairo, 16 ga Yuni, 1944 (80 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Karatu
Makaranta Auburn University (en) Fassara
Jami'ar Alkahira
University of Idaho (en) Fassara
Harsuna Larabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a marine biologist (en) Fassara

Ali Ezzeldin Abdelghany (an haife shi ranar 16 ga watan Yuni, 1944 a Alkahira ) masanin ilimin kimiyya ne ɗan ƙasar Masar, kuma masanin halittun ruwa.

Rayuwar farko da ilimi

[gyara sashe | gyara masomin]

Abdelghany ya kammala karatun digirin farko a Jami'ar Alkahira a 1967. Abdelghany ya sami digiri na biyu daga Jami'ar Auburn a shekarar 1982 inda ƙware a fannin Gudanar da harkar Kifi, ya yi digirinsa na uku a fannin abinci na Aquaculture daga Jami'ar Idaho a shekarar 1986.

Kafin ya sami digiri na biyu, Abdelghany ya sami izinin haɗin gwiwa tare da Hukumar Abinci da Aikin Noma ta Majalisar Dinkin Duniya. Bayan ya yi karatun boko, Abdelghany ya koma kasar Masar a shekarar 1986 inda ya yi aiki a Cibiyar Nazarin Ruwa ta Tsakiya a Sharqiyah a matsayin shugaban sashen abinci mai gina jiki. Tun daga shekarar 1986, ya yi bincike kan al'amurran da suka shafi kifi daban-daban, ciki har da inganta ci gaban abinci da rage farashin ciyarwa ta hanyar amfani da wasu hanyoyi. An naɗa shi darektan CLAR sau biyu (1993/1994 da 2001/2002).

  • Jerin mutanen Jami'ar Auburn
  • "Ali Abdelghany on the African People Database". Archived from the original on 2004-08-26. Retrieved 2013-08-09.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)