Dakoro (gari)
Appearance
Dakoro | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Jamhuriya | Nijar | |||
Yankin Nijar | Yankin Maradi | |||
Sassan Nijar | Dakoro (sashe) | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 71,201 (2012) | |||
Labarin ƙasa | ||||
Altitude (en) | 415 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Dakoro gari ne, da ke a yankin Maradi, a ƙasar Nijar. Shi ne babban birnin sashen Dakoro. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 58 779 ne.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Wani babban gini a Dakoro
-
Kogin Dakoro
-
Taswirar kasar Nijar na nuna birnin a launin Ja
-
Dakoro