Dr. Mekam
Appearance
Dr. Mekam | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2018 |
Asalin suna | Dr. Mekam |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Najeriya |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
'yan wasa | |
Dr. Mekam fim ne na Nollywood wanda akayi a 2018. Oby Olebara Uzoukwu ne ya shirya, Phil Erabie ne ya shirya shi kuma Ike Nnaebue ne ya bada umarni.[1][2]
Makirci
[gyara sashe | gyara masomin]Labarin wani Likita mai suna Dr. Mekam ya dawo gida daga ƙasar waje bayan ya yi aikin likita. Ya dawo Najeriya a wani wuri ya zama shugaban ƙasa amma daga baya ya gane cewa hanyar da za a bi wajen zama shugaban kasa ba abu ne mai sauƙi ba.[3][4]
Yan wasa
[gyara sashe | gyara masomin]Jerin ƴan wasan kwaikwayo[5]
- Uche Jombo
- Kalu Ikeagwu
- Seun Akindele
- Yemi Blaq
- Oby Olebara Uzoukwu
- Gloria Anozieyoung
- Chika Chukwu
- Emeka Okoye
- Eric Obinna
- Eva Appiah
Magana
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ nollywoodreinvented (2018-02-05). "COMING SOON: Dr. Mekam". Nollywood REinvented (in Turanci). Retrieved 2019-11-14.
- ↑ Gists, Naija (2018-02-11). "Dr Mekam Nollywood Movie: Yemi Blaq, Kalu Ikeagwu, Seun Akindele In New Political Dramedy". NaijaGists.com - Nigerian Motivation, Ideas, Relationship Blog (in Turanci). Retrieved 2019-11-14.
- ↑ Dr Mekam - Official Trailer (In Cinemas March 16th 2018) (in Turanci), retrieved 2019-11-14
- ↑ "Dr. Mekam | Review & Trailer | Fried Plantains". Fried Plaintains (in Turanci). Retrieved 2019-11-14.
- ↑ "Dr Mekam Full Cast & Crew - nlist nlist | Nollywood, Nigerian Movies & Casting". nlist.ng (in Turanci). Archived from the original on 2021-08-16. Retrieved 2019-11-14.