Gini Ikwatoriya
Appearance
Gini Ikwatoriya | |||||
---|---|---|---|---|---|
República de Guinea Ecuatorial (es) République de Guinée équatoriale (fr) República da Guiné Equatorial (pt) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | Caminemos pisando las sendas de nuestra inmensa felicidad (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari | «Unity, Peace, Justice (en) » | ||||
Suna saboda | Tekun Guinea da Ikwaita | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Malabo | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,267,689 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 45.19 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Yaren Sifen Faransanci Portuguese language | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Afirka ta Tsakiya, European colonies in Africa (en) , Daular Portuguese, Daular Sipaniya da Portuguese-speaking African countries (en) | ||||
Yawan fili | 28,051 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tekun Atalanta | ||||
Wuri mafi tsayi | Pico Basilé (3,011 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Tekun Atalanta (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Spanish Guinea (en) | ||||
Ƙirƙira | 12 Oktoba 1968 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Government of Equatorial Guinea (en) | ||||
Gangar majalisa | Parliament of Equatorial Guinea (en) | ||||
• President of Equatorial Guinea (en) | Teodoro Obiang (en) | ||||
• Prime Minister of Equatorial Guinea (en) | Manuela Roka (en) (2023) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 12,269,393,392 $ (2021) | ||||
Kuɗi | CFA franc na Tsakiyar Afrika | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .gq (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +240 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | *#06#, 115 (en) , 113 (en) da 114 (en) | ||||
Lambar ƙasa | GQ | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | guineaecuatorialpress.com |
Gini Ikwatoriya (lafazi: /gini iwwatoriya/) ko Ginen Ekweita ko Jamhuriyar Gini Ikwatoriya (da Ispaniyanci: República de Guinea Ecuatorial), ƙasa ce, da ke a nahiyar Afirka. Gini Ikwatoriya tana da yawan fili kimani na kilomita arabba'i 28,050. Gini Ikwatoriya tana da yawan jama'a, komanin 1,221,490, bisa ga jimillar 2016. Gini Ikwatoriya tana da iyaka da Kameru, kuma da Gabon. Babban birnin Gini Ikwatoriya, Malabo ne.
Shugaban kasar Gini Ikwatoriya Teodoro Obiang Nguema Mbasogo (lafazi: /tehodoro obihaneg negema mebasogo/) ne ; firaminista Francisco Pascual Obama Asue (lafazi: /feransiseko fasekuhal obama asuhe/) ne.
Gini Ikwatoriya ta samu yancin kanta a shekara ta 1960, daga Ispaniya.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Tutar Kasar
-
Coat of Arms
-
Factory na Francisco Pérez da ɗa
-
Equatorial Gini
-
Hedikwatar Ma'aikatar dake Malabo
-
Seal of Malabo
-
Tattaunawar sojan Rasha-Equatorial Guinea 2020
-
Wani Je ji, Equatorial Guine
-
Donato ndongo
-
Malabo
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |