Jump to content

Kassim Aidara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kassim Aidara
Rayuwa
Haihuwa Hamburg, 12 Mayu 1987 (37 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Niendorfer TSV2009-2010
USC Paloma Hamburg2010-2011
  Lüneburger SK Hansa (en) Fassara2011-2011
  JK Tallinna Kalev (en) Fassara2012-2012194
JK Sillamäe Kalev (en) Fassara2012-20134419
FC Infonet (en) Fassara2014-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Kassim Aidara (an haife shi ranar goma sha biyu 12 ga watan Mayun shekarar alif dubu daya da dari tara da tamanin da bakwai 1987) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Faransa wanda ya taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya.

Aidara ya fara aikinsa da Wellington United ta New Zealand kuma daga baya ya wakilci ƙananan kulab ɗin Jamus wato Niendorfer TSV, USC Paloma, Lüneburger SK Hansa.[1][2]

A cikin watan Disambar shekarar alif dubu biyu da goma sha daya 2011, Aidara ya sanya hannu a kulob ɗin Estoniya JK Tallinna Kalev.[3] Bayan ya zura ƙwallaye huɗu a ƙungiyar, ya koma JK Sillamäe Kalev na wannan ƙasa a ranar 31 ga watan Yulin shekarar alif dubu biyu da goma sha biyu 2012.[4] A kakar alif dubu biyu da goma sha biyar ukku 2013, ya zira ƙwallaye goma sha bakwai 17 a wasanni talatin da hudu 34. Ya koma FCI Tallinn a shekara mai zuwa.[5] A ƙarshen shekara, ya yi gwaji tare da kulob ɗin Vietnamese Sông Lam Nghệ An.[6] A cikin shekarar alif dubu biyu da goma sha shida 2016, ya koma Sillamäe.[7]

Aidara ya canza kulab da ƙasashe a kan hudu 4 Oktoba shekarar alif dubu biyu da goma sha bakwai 2017 kuma ya sanya hannu kan ƙungiyar I-League ta Indiya Minerva Punjab.[8] A ranar ashirin da biyar 25 ga watan Nuwamban ya fara bugawa kulob ɗin a wasan da suka tashi kunnen doki daya da daya 1–1 da Mohun Bagan.[9] A ranar goma sha daya 11 ga watan Disamba, ya ci ƙwallonsa ta farko a ƙungiyar a nasarar da suka yi da Chennai City da ci biyu da daya 2–1. Aidara ya ci dubu biyu da goma sha bakwai zuwa da goma sha takwas 2017-18 I-League tare da Minerva Punjab.Cite error: Closing </ref> missing for <ref> tag

  1. https://m.footballdatabase.eu/en/player/details/163069-kassim-aidara
  2. http://eveningstandard.in/?p=63262[permanent dead link]
  3. https://sport.delfi.ee/artikkel/64025663/delfi-video-tallinna-kalevi-rundaja-unistab-senegali-koondisse-paasemisest?
  4. https://m.soccernet.ee/artikkel/kassim-aidara-siirdus-sillamaele
  5. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2016-04-15. Retrieved 2023-03-19.
  6. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2016-04-22. Retrieved 2023-03-19.
  7. http://pr.pohjarannik.ee/?p=16707
  8. https://indianexpress.com/article/sports/football/minerva-punjab-fc-sign-dano-aidara-4873434/
  9. https://au.sports.yahoo.com/i-league-2017-18-minerva-punjab-1-1-mohun-bagan-late-equaliser-stuns-mariners-in-season-opener-38008489.html