Jump to content

Kofa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
kofa
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na architectural element (en) Fassara, appliance (en) Fassara da obstacle (en) Fassara
Alaƙanta da doorway (en) Fassara
Abu mai amfani door hinge (en) Fassara da door closer (en) Fassara
kofa a Georgia
kofar azurfa a National Archives Building dake a birnin Washington, D.C.
kofar narkakken karfe
Kofar masallacin manzon Allah

Kofa daga Kafa da yaren turanci ''Door'' wato hanya datake a bude kuma ana kulle ta, Murfin kofa shi ake kira da Kyaure, kuma ana hada shine da wani abu wanda aka samu daga wani abun mai karfi wanda ba za'a iya budewa a cikin sauki ba, kuma za'a sha wahala wurin karyawa, abubuwa kamar katako ko karfe. Kofa nada banbanci da Taga sanadiyyar dukkanin su a jikin ginin daki suke. Kofa dai mashigine kuma mafita ne na daki, gida da sauran wuraren da ake shige da fice. Kofofin zamani ana yinsu cikin samfari daban daban, wasu akan samasu gilasai da wasu kwalliya a jiki. Anasama kofa mariki dayake hadata da jikin ginin da aka kafata aciki, inda shine kuma yake bayar da damar turata gaba ko baya.kala kala ce akwai ta karfe, katako, galan galan kwano.