Kogin Sangha
Kogin Sangha | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 785 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 1°12′45″S 16°49′40″E / 1.2125°S 16.827777777778°E |
Kasa | Kameru, Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya da Jamhuriyar Kwango |
Hydrography (en) | |
Tributary (en) | |
Watershed area (en) | 200,000 km² |
Ruwan ruwa | Kongo Basin |
River mouth (en) | Kogin Congo |
Kogin Sangha, wani yanki ne na Kogin Congo, yana cikin Afirka ta Tsakiya. Archived 2022-11-04 at the Wayback Machine
Labarin kasa
[gyara sashe | gyara masomin]An kafa Kogin Sangha a mahadar Kogin Mambéré da Kogin Kadéï a Nola a yammacin Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya. (3°30′55″N 16°2′50″E) Sangha yana gudana tare da iyakar Kamaru, tare da Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya, sannan Jamhuriyar Congo. Ya haɗu da Kogin Congo a 1°12′45″S 16°49′40″ECoordinates: 1°12′45″S 16°49′40″E
Kogunan Sangha sun hada da Kogin Ngoko (kogin Dja). Bakin koginsa da haduwarsa da Sangha yana Ouésso, a Jamhuriyar Congo. (1°39′5″N 16°3′25″E).
Ilimin Lafiya
[gyara sashe | gyara masomin]Kogin Sangha shine sanadin ruwan Fresh na Afirka. Yankin dausarta a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya, Kamaru da Kwango suna da kariya ga wuraren Ramsar.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin][Tech Gym Fitness 1]
Cite error: <ref>
tags exist for a group named "Tech Gym Fitness", but no corresponding <references group="Tech Gym Fitness"/>
tag was found