Jump to content

Lawrence River

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lawrence River
General information
Tsawo 18 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 43°27′17″S 170°51′22″E / 43.4547°S 170.856°E / -43.4547; 170.856
Kasa Sabuwar Zelandiya
Territory Ashburton District (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Rangitata River (en) Fassara
hutun kogin Lawrence River
hutun gefen kogin Lawrence River


Kogin Lawrence, kogi ne dake Canterbury a tsibirin Kudancin yankin New Zealand. Ɗaya daga cikin maɓuɓɓugar ruwa na tsarin kogin Rangitata, yana gudana kudu daga tushen sa arewacin Dutsen Arrowsmith, kafin ya shiga tare da Kogin Clyde da Havelock River don zama Rangitata.

  • Jerin koguna na New Zealand