Jump to content

Rana

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
rana
G-type main-sequence star (en) Fassara
Bayanai
Bangare na Tsarin hasken rana
Has boundary (en) Fassara solar corona (en) Fassara da photosphere (en) Fassara
Parent astronomical body (en) Fassara Galactic Center of Milky Way (en) Fassara
Spectral class (en) Fassara G2V
Depicted by (en) Fassara The Sun in culture (en) Fassara
Notation (en) Fassara solar symbol (en) Fassara
Sun in February
rana
sun
Sun
Sun
rana
Rana
rana

Rana (alama: ), wata babbar halitta ce da ke fitar da iska da haske sakamakon ci da wuta da take yi, haka ne ya sa ta zama fitilar da ke haskaka sararin samaniya gaba ɗaya, a takaice dai rana ita ce ke haskaka gaba ɗayan Duniyoyin da ke cikin sararin sama gaba dayansu. Duniyoyin suna zagaye da rana a bisa ƙudirar Ubangiji suna yin zagayen ne akasin hannun agogo wato suna yin zagayen ne ta hannun hagu. Shi ya sa mu duniyarmu take daukar har tsawon kwanaki 360 kafin ta gama zagaye rana, haka nan kowacce duniya akwai adadin kwanakin da take dauka kafin ta gama zagaye rana.

hasken rana ya faso, har ya dayata bishiya
Yadda duniyoyi suke zagaye rana a cikin falaki.
Rana ta na hudowa

Rana ita ce fitila mafi girma a cikin sararin samaniya. Ita ce ke samar da haske mafi karfi.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.