Salula
Appearance
Salula wata na'ura ce ta zamani da aka kirkira don yin amfani da ita ta ɓangarori da dama, walau kira ko tura saƙo ko bincike a yanar gizo ko karatu ko sauraran labaru da dai sauran su.
Ita dai salula ana amfani da ita wurin yada labarai ko bincike a yanar gizo.
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]Salula dai ba daɗaɗɗiyar na'ura ba ce domin bata wuce wannan ƙarnin da muke ciki ba kuma cigaban ƙirƙire-ƙirƙire ne ya kawo Salula wato wayar hannu.
Amfanin salula
[gyara sashe | gyara masomin]Daga cikin amfanin Salula akwai 1. Kiran waya kai tsaye 2. Aika saƙo 3. Sauraren labaru 4. Kallon abubuwa musamman bidiyo 5. Shiga yanar gizo 6. Bincike a yanar gizo. Da dai sauran su [1]