Skopje
Appearance
Skopje | |||||
---|---|---|---|---|---|
Скопје (mk) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Masadoiniya ta Arewa | ||||
Statistical region of North Macedonia (en) | Skopje Statistical Region (en) | ||||
Administrative territorial entity of North Macedonia (en) | City of Skopje (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 422,540 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 739.4 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 571.46 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Vardar (en) | ||||
Altitude (en) | 251 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Patron saint (en) | Theotokos (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 1000 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 02 |
Skopje, birni ne, da ke a ƙasar Masadoiniya ta Arewa. Shi ne babban birnin ƙasar Masadoiniya ta Arewa. Skopje yana da yawan jama'a 584,000, bisa ga jimillar 2018. An gina birnin Skopje kafin karni na goma kafin haihuwar Annabi Issa.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Baron von Gieslingen a Skopje
-
Filin jirgin sama na farko a Skopje
-
Sojojin Amurka a birnin Skopje, 1963
-
An gudanar da zanga-zangar Bulgaria, Skopje a shekarar 1908
-
Skopje a shekarar 1594
-
Vardar da Gadar Dutse, Skopje
-
Skopje daga Fortress