Jump to content

Kalma

Daga Wiktionary

Kalma About this soundKalmar  furuci mai ma'ana mafi ƙaranci a zance.

Kalma ita ce rubutu mai ma'ana da aka gina da Harufa.

[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Lado ya fadi wata Kalma ta rashin da'a

Manazarta

[gyarawa]