Jump to content

Marhabin

Daga Wiktionary
Barka da zuwa!
Hausa Wiktionary
Hausa/هَوُسَا - Barka da zuwa!

Maraba! Idan kuna kwaɗayin taimakawa domin rubuta littafin ƙamus ta bayanai a cikin harshen Hausa, to zaku iya taimakawa a nan. Wannan ƙamus ne wanda ke samar da ma'anonin kalmomi a cikin harshen Hausa a kyauta ga kowa dake son karantawa ko koyo.

Wannan shafin zai taimake ku domin kirkirar kalmomi taré da ma'anonin su a harshen Hausa wanda a yanzu haka akwai adadin kalmomi guda 3,636. (Domin neman yadda zaku taimaka, kuna iya tuntubar mu a Tattaunawa, ko idan kuna son kuyi amfani da haruffan Larabci ko ta Farsi.) Domin karin bayani shiga Babban shafin manhajar Wikipedia


Talata 3 Disamba 2024 Article #3,636 :

23 Nuwamba 2024

Domin sauran haruffan Hausa, zaka iya kwafa daga wadannan: Ɓ ɓ Ɗ ɗ Ƙ ƙ Ƴ ƴ (boko; duba Bisharat dan sun haruffan) ko haruffan Ajami, ڢ ڧ ڟ ٻ .