Bangkok
Appearance
Bangkok | |||||
---|---|---|---|---|---|
กรุงเทพมหานคร (th) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Constitutional monarchy (en) | Thailand | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 5,676,648 (2018) | ||||
• Yawan mutane | 3,618.61 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 1,568.737 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Chao Phraya River (en) | ||||
Altitude (en) | 2 m | ||||
Sun raba iyaka da |
Nonthaburi (en) Samut Prakan (en) Pathum Thani (en) Nakhon Pathom (en) Samut Sakhon (en) Chachoengsao (en) | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Wanda ya samar | Buddha Yodfa Chulaloke (en) | ||||
Ƙirƙira | 21 ga Afirilu, 1782 | ||||
Muhimman sha'ani |
Siege of Bangkok (en) (1688)
| ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | Bangkok Metropolitan Council (en) | ||||
• Gwamna | Chadchart Sittipunt (en) (22 Mayu 2022) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 10### | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+07:00 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 02 | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | TH-10 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | bangkok.go.th |
Bangkok birni ne a ƙasar Thailand. Yana da yawan jama'a 8,249,117, bisa ga ƙirga na shekarar 2010. Bangkok tana da yawan fili kimanin kilomita arba'i 1565,2.[1]
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Kofar shiga Hasumiyar Rasa, Bangkok
-
Tsohon ginin majalisa na kasar a birnin Bangkok
-
Hasumiyar Baiyoke Tower II, kuma gini mafi tsawo a Thailand
-
Cunkoson yan babura a mahadar Nana, Bangkok
-
Tashar jirgin Kasa ta birnin
-
Kasuwa mai yawo acikin Teku
-
Cunkoson ababen hawa a Bangkok
-
Santa Cruz, Bangkok
-
Hasumiya ta II, a Bangkok
-
Bangkok
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Beech, Hannah; Suhartono, Muktita (2020-10-14). "As Motorcade Rolls By, Thai Royal Family Glimpses the People's Discontent". The New York Times (in Turanci). ISSN 0362-4331. Archived from the original on 2020-10-14. Retrieved 2020-10-15.